Rundunar Ƴan Sandan Najeriya Ta Yaba Wa Ƴar Sanda Insifeto Justina Rita, Wadda Ke Aikin Ba Da Hannu A Jihar Legas Da Kuma Yadda Take Taimaka Wa Ƴan Makaranta Wajen Gyara Masu Shigarsu Da Tsallakar Da Su Titi. Rundunar Ta Shawarci Sauran Jami’anta Da Su Yi Koyi Da Ita