fbpx
Monday, August 15
Shadow

Rundunar sojin Najeriya ta fatattaki ‘yan bindigar da suka kaiwa gidan soji hari a Niger

Gwamnan jihar Niger, Abubakar Bello ya bayyana cewa rundunar sojin Najeriya sun fatattaki ‘yan bindigar da suka kai masu hari.

Babban sakataren gwamnan ne ya bayyana hakan wato Mary Noel-Berje, inda ya kara da cewa ‘yan bindigar sun kai harin ne a yankin Sarkin Pawa.

Sannan rundunar sojin sun amsa kiran da aka yi masu akan lokaci cikin mintuna talatin.

Kuma sun fatattaki ‘yan bindigar sun kashe su sosai a cewar gwamna Bello.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Naira miliyan 650 masu garkuwa da mutane suka samu a cikin shekara guda-Bincike

Leave a Reply

Your email address will not be published.