Rundunar sojin Najeriya tayi nasarar kashe ‘yan ta’addan Biafra watau IPOB wanda shugabansu Kanu ke tsare a hannun hukumar DSS.
Sojojin sun kashe su ne a ranar juma tsakanin garin Ezinifite da Amaruru a jihar Imo.
Kuma bayan nasarar da sukayi ta kashe su hukumar ta kwato bindigunsu da kuma fastocin kungiyar ta’addancin tasu.

