fbpx
Thursday, September 29
Shadow

Rundunar sojoji hadin kai sun hallaka ‘yan bindiga takwas a jihar Filato

Rundunar sojojin Najeriya ta hadin kai ta hallaka ‘yan bindiga guda bakwai a jihar filato.

Sojojin sunyi nasarar kashe sune a Sabon Gari dake karamar hukumar Wase wadda ‘yan ta’addan ke yawan kai masu hari.

Wani mazaunin yankin Abdullahi Usman ne ya bayyanawa manema labarai hakan, inda yace hukumar ta gudanar da wannan aiki ne ranar sati zuwa lahadi.

Kuma yace sun shiga har daji a mabuwarsu sun kashe wasu yayin da sauran kuma suka tsere da raunika.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Karanta wannan  'Yan bindiga sun kashe manoma sunyi garkuwa da mutane 22 a jihar Kaduna

Leave a Reply

Your email address will not be published.