fbpx
Thursday, September 29
Shadow

Rundunnar sojin Najeriya ta kaiwa ‘yan Boko Haram hari ta kama masu kai masu abinci

Rundunar sojin Najeriya ta kaiwa ‘yan ta’addan Boko Haram hari ta kama wasu mata wa’yanda ke kai masu abinci da man fetur.

Wa’yanda ta kama sun hada da Hadiza Ali, Kelo Abba, Mariam Aji, Kamsilum Ali, Ngubdo Modu da kuma Abiso Lawan.

Kuma ta kwace abinci kamar su taliya a hannunau tare da man fetur da kuma maganin sauro dai dai saura su, sannan kuma matan sun fada inda ‘yan ta’addan ke boye.

Yayin da rundunar sojin ta kai masu hari ta kashe guda daya a cikinsu kuma ta ceto wasu mutane biyar dake hannunsu a jihar Maiduguri.

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Leave a Reply

Your email address will not be published.