fbpx
Monday, May 23
Shadow

Ruwa da iska yayi sanadiyar asarar rayuka a damaturu

“Sakamakon ruwa da iska da aka makaka a garin damaturu jihar yobe a jiya litini 9/05/2022 ya jawo sanadiyyar rasa rayukan mutum biyar, biyo bayan masu rauni har mutum 14.

“A cigaba da zanto bayanai wakilin Alfijir Hausa ya samu tabbacin cewa, an samu asaran dukiyoyi, kama rushewar gidaje da ababen hawa yadda gini ya fado masu”

“Wandanda duk suka samu raunin tuni aka garzaya da su asibiti mafi kusa a domin Basu kulawa ta musammana daga ma’abota sanin kiwon lafiya.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Bene ya rufta da mutane da dama a Legas

Leave a Reply

Your email address will not be published.