fbpx
Tuesday, August 9
Shadow

Ruwa kamar da bakin Kwarya ya lalata Muhallai a Yobe

Ruwan sama kamar da bakin kwarya da aka yi a jihar Yobe jiya da yamma wanda aka fara da misalin karfe 8:14 aka kuma dauki mintuna 30 ana yinshi ya lalata gidaje da dama inda wasu rufinsu ya tashi wasu kuma bangunan gidajensu suka lalace.

 

Yankunan da barnar ruwa ya shafa sun hada da Pompomari, Nayinawa, Ajari, Nasarawa, da Gwange kamar yanda Hutudole ya samo daga Dailypost.

Falafalan wutar Lantarki sun fadi wanda hakan yasa yankin ya kasance cikin duhu.

Karanta wannan  An zargi gwamnatin Zulum da biyan malaman makaranta Albashin Naira Dubu 6

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.