Lamarin ya farune a karamar hukumar Kankara dake jihar Katsina.
Kakakin karamar hukumar, Abdulkarim Sani, ya bayyana cewa ginin katanga ya fadawa wata mata wanda kuma yayi sanadiyyar mutuwarta.
Yace an binne ta kamar yanda addinin musulunci ya tanada.
Saidai yacw har yanzu ana kan binciken irin barnar da aka samu.