Tsohon dan wasan Mancheser United dake horas da tawagar kasarsa ta Wales, Ryan Giggs ya ajiye aikin nasa.
Gwamnin kasuwar kwallon kafa, Fabrizio Romano ne ya wallafa wannan lanarin a Twitter.
Inda yace Giggs yace yana alfahari da wannan damar daya samu ta horas da tawagar kasar tasa.