fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Sa’adiya Kabala ta yi Aure: Kalli hotonta da Angonta

Ga dukkan Alamu tauraruwar fina-finan Hausa,Sa’adiya Kabala ta yi Sabon aure bada jimawaba, kamar yanda Shafin hutudole ya fahimta.

 

Daya daga cikin abokan aikin Sa’adiya, Aishatulhumaira ce ta bayyana haka a shafinta na sada zumuntar dandalin Instagram inda ta saka hoton Sa’adiya da Angon nata tana musu fatan Alheri inda tace Allah yasa Mutu ka raba.

Itama dai Sa’adiyar a wani bidiyo data saki a shafin nata na dandalin Instagram wanda bai dade ba ta tabbatar da wannan labari inda take addu’ar Allah ya aurar dasu sannan aka ji wata Murya a baya tana fada mata cewa Ai an kusa.

Muna taya Sa’adiya Kabala murna da fatan Allah ya bada zaman Lafiya.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Hukumar 'yan sandan kasar Tamzania ta sako shahararren mawakin Najeriya Kizz Daniel bayan ta kama shi

Leave a Reply

Your email address will not be published.