Sa’adiya Kabala ta yiwa masoyanta barka da juma’a daga kasa me tsarki
by hutudole
Jarumar fina-finan Hausa, Sa’adiya Kabala kenan a kasa me tsarki inda take inda take aikin Umrah, ta yiwa masoyanta barka da Juma’a. Muna mata fatan Alheri.
Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa: