Jarumar fina-finan Hausa, Sadiya kabala tayi kyau a wadannan hotunan nata da suka kayatar da mutane, Sa’adiyar dai bata dade da dawowa daga kasar Saduiyya ba inda taje aikin Umrah.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Muna mata fatan Alheri.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});