fbpx
Monday, August 15
Shadow

Sabawa aikin jarida ne a rika kiran shugaba Buhari da Majo Janar>>Lai Muhammad

Ministan yada labarai da Al’adu Alhaji Lai Muhammad ya bayyana cewa, Sabawa aikin jarida ne a rika kiran shugaban masa, Muhammadu Buhari da Majo Janar.

 

Wasu gidajen Jaridu da suka hada da Punch sun zabi su rika kiran shugaban kasa, Muhammadu Buhari da sunan Majo janar saboda yanda suke zargi  bai bin doka wajan gudanar da Mulkinsa.

Saidai a cewar Ministan, Hakan ya sabawa aikin Jarida.

Leave a Reply

Your email address will not be published.