January 23, 2021 by hutudole Tauraruwar fina-finan Hausa,Hadiza Gabon ta saki sabbin zafafan hotuna ta shafinta na sada sumunta inda aka ganta sanye da doguwar bakar riga. Masoya Gabon da dama sun yaba da hotunan. Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa: Danna nan dan sauke manhajarmu ×