fbpx
Friday, February 26
Shadow

Sabbin Mutane 12 ne cutar Coronavirus/COVID-19 ta kashe a Najeriya

A ranar Talata, Mutane 12 ne cutar Coronavirus/COVID-19 ta kashe inda kum yawan wanda suka kamu da cutar ya karu a jihohin Legas, Abuja da Oyo.

 

Hukumar NCDC ta tabbatar da cewa sabbin mutane 1,270 ne suka kamu da cutar a cikin awanni 24 da suka gabata.

Sannan kuma cutar ta kashe mutane 12 wanda hakan ya kawo jimullar mutane 1,373 da suka mutu.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *