fbpx
Sunday, February 28
Shadow

Sabbin Mutane 14 ne cutar Coronavirus/COVID-19 ta kashe a Najeriya

Rahotanni daga NCDC sun bayyana cewa an samu karin mutane 14 da annobar cutar Coronavirus/COVID-19 ta kashe.

 

Jimullar mutane 1,617 ne suk kamu da cutar a cikin awanni 24 da suka gabata, kamar yanda hukukar ta sanar.

 

Jimullar mutane 1,449 ne suka mutu sandiyyar cutar.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *