by Abubakar Saddiq
Cibiyar dakile yaduwar cututtuka NCDC ta sake fidda sanarwar kara samun adadin mutum 566 wanda suka harbu da cutar coronavirus a fadin kasar.
Sanarwar wanda hukumar ta wallafa ta cikin shafinta dake kafar sadarwa a ranar jLitinin 29 ga watan Yunin shekara ta 2020.
Haka zalika hukumar ta zayyana jahohin da aka samu karin masu cutar wadanada suka hada da:
Lagos-166 Oyo-66 Delta-53 Ebonyi-43 Plateau-34 Ondo-32 FCT-26 Ogun-25 Edo-24 Imo-15 Bayelsa-13 Benue-12 Gombe-11 Kano-11 Kaduna-11 Osun-8 Nasarawa-7 Borno-5 Katsina-2 Anambra-2.
https://twitter.com/NCDCgov/status/1277729455528652810?s=20
Bayan haka cibiyar ta bada rahoton sallamar adadin mutum 9,402 sannan kuma an samu.mutuwar mutum 573 a fadin kasar.