A jiyane dai shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya canja shuwagabannin tsaron soji inda aka nada sabbi.
Ana ta samun martani kala-kala daga ‘yan Najeriya daban-daban, shima sanata Dino Melaye ya bayyana nasa ra’ayin.
Sanata Melaye yace mutane su dakata tukuna Kirista kada sue Hallelujah sannan musulmai kada su ce Alhamdulillah sai sun ga abinda ya faru tukuna.
On his Twitter page, the former Senator wrote: “Do not shout Hallelujah or Alhamdulilihi for the locomotive announcement of new service chiefs. Not Uhuru yet. Shine your eyes Nigerians.”