Tauraruwar fina-finan Hausa Nafisa Abdullahi ta saki wasu sabbin zafafan hotuna ga masoyanta.
Ta saka hotunan a shafukanta na sada zumunta inda da yawa suke yabawa.