fbpx
Tuesday, May 17
Shadow

“Saboda bakina mutane na tambayata wai ko na konene”>>inji wannan ‘yar kasar Sudan ta Kudu

Wannan wata ‘yar kasar Sudan ta Kudu ce da ake kira da Nyamal, haka Allah ya halicceta da bakar fata, tace mutane sunsha tambayarta wai kodai ta konene, sannan kuma da yawa suna cemata mummuna, ta kara da cewa da yawa suna hawa dandalintaa na sada zumunta su gayamata magana mara dadi.

Tayi kira da cewa duk wanda beda abin Alheri dazai fada akan hotonta, to idan ya gani ya wuce kawai ba saiyace komaiba.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Duk Ran Da Matasan Inyamurai Suka Dauki Ma*kami Ina Tabbatar Muku Najeriya Za Ta Zama Tarihi - Tsohon Sarkin Kano Muhammad Sanusi II

Leave a Reply

Your email address will not be published.