A makon daya gabatane muka ji labarin yanda Adam A. Zango da Aminu Alan waka suka halarci gurin wani Maulidi , a garin Kano inda har abin ya jawo cece-kuce, to a yau dalilin zuwa gurin Maulidi da Adam7n yayi, wani alaramma daga kasar Jamus yayimai addu’a ta musamman.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
A wannan budiyon na kasa, za’aji alaramman daga kasar Jamus ya kira sunan Adam A. Zangon yana mai addu’ar neman gafara da kuma Allah ta sakamai da Alheri.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});