fbpx
Monday, March 1
Shadow

Sabon Bidiyon gawarwakin Boko Haram zube a kasa ba kyan gani, Sojojin Najeriya na kururuwar nasara akansu

Wadannan hotunan Boko Haram ne a Marte da suka sake tura mayaka bayan da Sojojin Najeriya suka kashe na farko.

 

Saidai basu kai ga sansanin sojojin ba, Jirgin yakin soji ya musu ruwan bama-bamai suka mace. An ga sojojin na Kururuwar Nasara.

 

Warning: Graphic Content

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *