fbpx
Saturday, August 13
Shadow

Sabon dan wasan Bayern Munich, Sadio Mane ya lashe kyautar gwarzon dan wasan Afrika karo na biyu a jere

Sabon dan wasan Bayern Munich, Sadio Mane yayi nasarar lashe kyautar gwarzon dan wasan shekara na Afrika karo na biyu a jere.

Dan wasan Senegal din ya lashe kyautar ne bayan yayi nasarar taimakawa kasarsa ta Senegal ta lashe kofin gasar Afrika ta AFCON karo na farko.

Kuma dan wasan yayi nasarar doke tsohon abokin aikinsa na Liverpool, wato Muhammed Salah wurin lashe wannan kyautar.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Babu Messi da Neymar a cikin jerin 'yan wasan da aka fitar da zasu lashe kyautar Ballon d'Or

Leave a Reply

Your email address will not be published.