fbpx
Sunday, August 7
Shadow

Sabon kwamishinan ‘yan sanda na Sokoto ya sha alwashin magance matsalar tsaro a jihar

Sabon kwamishinan ‘yan sanda na jihar Sokoto, Muhammad Usman ya sha alwashin magance matsalar tsaron jihar a ganawarsa ta farko da manema labarai.

Usman Muhammad ya maye gurbin Kamaldeen Okunlola ne wanda ya kasance tsohon kwamishinan ‘yan sandan jihar.

Kuma ya kara da cewa zai hada kai da sauran jami’an tsaro na jihar sannan zai yi aikin nasa bisa umurnin inspecta janar na ‘yan sanda.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Shugaba Buhari yace a lahire ne kadai babu matsar tsaro

Leave a Reply

Your email address will not be published.