fbpx
Saturday, September 23
Shadow

Sabon matashin dan wasan bayan Singida Fountain kenan, wato Joash Onyengo me shekaru 30 kacal, Yana dan motsawa gabannin fara sabuwar gasar Premier League ta kasar Tanzania

Sabon matashin dan wasan bayan Singida Fountain kenan, wato Joash Onyengo me shekaru 30 kacal, Yana dan motsawa gabannin fara sabuwar gasar Premier League ta kasar Tanzania.

© Fagen Wasanni

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *