fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

Sabon shugaban ma’aikatan fadar shugaban kasa, Farfesa Gambari bashi da shafi a kowane dandalin sada zumunta>>Fadar shugaban kasa

Fadar gwamnatin tarayya ta fito ta bayyana cewa sabon shugaban ma’aikatan gwamnatin tarayya, Farfesa Ibrahim Gambari bashi da shafi a kowane dandalin sada zumunta.

 

Sanarwar ta kara da cewa duk wani shafi da aka gani na Farfesa Gambari na karyane.

 

Hadimin shugaban kasa,Bashir Ahmad ne ya bayyana haka inda ya kara da cewa idan Gambari ya bude shafi to za’a sanar da mutane.

Lokuta da dama dai akan samu wasu na bude shafukan sada zumunta na karya da sunayen wasu sanannun mutane dan cimma wata boyayyar manufarsu.

Leave a Reply

Your email address will not be published.