fbpx
Thursday, July 7
Shadow

Sabuwar Wakar Ali Jita ta Call on Me

Tauraron mawakin Hausa, Ali Isa Jita ya saki wata sabuwar waka da yawa taken Call on Me.

 

Jita ya saki wakar ta soyayya ta shafinsa na sada zumunta wadda yayi amfani da Ingausa wajan rera ta.

 

Tuni dai Masoyansa suka fara nuna son wakar.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.