Sadio Mane Ya Koma Kungiyar Da Ronaldo Yake Wasa A Saudiyya, Wato Al-Nassr
Yanzu kungiyar tana dauke da hazikan ‘yan wasan daga Turai da suka hada da Cristiano Ronaldo, Sadio Mané, Marcelo Brozović, Seko Fofana, Alex Telles, Talisca, Ospina da sauransu.