Tauraron dan wasan kasar Senegal daya koma Bayern Munich daga Liverpool a wannan kakar, Sadio Mane yayi nasarar taimakawa sabuwar kungiyar tasa ta lasge kofin German Cup.
Bayern ta lashe kofin ne bayabta lallasa RB Leipzig daci 5-3, kuma tayi nasarar cin kwallayen ne ta hannun Sadio Mane, Jamal Musaila, Benjamin Pavard, Serge Gnabry da kuma Leory Sane.
Yayin da itama Leipzig taci kwallyen nata ta hannun M. Halstenberg, Nkunku da kuma D. Olmo.