fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Saida Muka gayawa Sojoji maganar Harin amma suka ki daukar mataki>>Wani daya tsira daga yankan Ragon da Boko Haram suka Manoma ya bayyana

Wani me suna Abubakar Salihu da ya tsira daga yankan Ragon Zabarmari da Boko Haram sukawa manoma 43 yace sun sanar da Sojoji kan harin amma suka ki daukar mataki.

 

Yace sun kintaci harin saboda ba’a dade ba suka kama dan Boko Haram suka mikawa jami’an tsaro, yace sun sanar da sojoji zuwan ‘yan Kungiyar amma suka ko yin komai.

 

Shima wani Mohammed Alhaji ya bayyana cewa wannan hari yunkuri ne na Boko Haram dan ganin ta hana su kwace kayan amfanin Gonarsu. Yace suna kira ga gwamnatin tarayya ta kai musu dauki.

One of the surviving villagers, who gave his name as Abubakar Salihu, said they foresaw danger after they arrested one of the Boko Haram terrorists and handed him to security operatives.

Karanta wannan  'Yan bindiga sun kashe sarkin Lafiagi na jihar Kwara

“We informed military beforehand that our members sighted Boko Haram in large numbers but nothing was done about it.

“It was a sad day for us in Zabarmari; it could have been averted but the military failed to act on the information we gave them,” he said.

Another rice farmer, Mohammed Alhaji, said the victims were busy harvesting rice when the insurgents summoned and assembled them.

“It was a deliberate act to ensure that we do not harvest our farm produce. We need the federal government to assist us and secure our lives,” he said.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.