fbpx
Thursday, March 4
Shadow

Saida Rai: Kalli Bidiyon yanda wani soja ke kwance Bom din da Boko Haram ta binne da hannusa

Wannan wani Bidiyon soja ne da ya watsu sosai a shafukan sada zumunta inda aka ganshi yana kwance Bom din da Boko Haram ta binne musu akan hanya.

 

Lamarin dai ya dauki hankula inda wasu ke cewa yayi kasadar kwance bam dain kai tsaye da hannunsa ba tare da wata Kariya ba.

 

A trending video has emerged showing the moment some brave officers of ‘Operation Tura Takai Bango’ discovered and countered an Improvised Explosive Device (IED), in Kafan Ruwa town.

However, the video showed an army officer believed an expert in this field scraping up sand with bare hands to unearth an IED reportedly buried by Boko Haram terrorists.

Alhough, no anti-explosive body armor was worn by the soldier. Information gathered revealed that he successfully removed the explosives without any casualty.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *