fbpx
Monday, August 8
Shadow

Saka takunkumin coronavirus na Takura min>>Shugaba Buhari

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya bayyana cewa,  saka takunkumin kariya daga cutar Coronavirus na takura masa.

 

Ya bayyana hakane a ganawar da aka yi dashi a gidan talabijin na kasa, NTA. Shugaban ya amsa tambayane kan rigakafin cutar coronavirus da aka masa inda aka tambayeshi ko yaji sauyi a jikinsa bayan da aka masa?

 

Shugaban yace bai ji wani canji ba amma fa abinda ke takura masa shine saka takunkumin coronavirus.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Gwamnatin tarayya ba zata iya aro kudi ta biyawa ASUU bukatunta ba, tace iyaye su roki kungiyar malaman ta janye yajin aiki

Leave a Reply

Your email address will not be published.