fbpx
Thursday, August 18
Shadow

Sakamakon Gwaji: Yan wasan Serbia 3 sun kamu da cutar COVID-19

Sakamakon gwajin da aka yiwa yan wasan Serbia, ya nuna cewa yan wasa uku sun kamu da cutar coronavirus, kafin wasan Laraba na Nations League da Rasha, hukumar kwallon kafa ta kasar ta sanar.

Yan wasan sun hada da, dan wasan Lazio Sergej Milinkovic-Savic, dan wasan gefe na Hellas Verona Darko Lazovic da mai tsaron gidan Basel Djordje Nikolic, sun kebe kansu bayan gwaje-gwajen da aka gudanar a kan gaba dayan kungiyar a ranar Talata.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Manchester United zata dauki Casemiro daga Real Madrid

Leave a Reply

Your email address will not be published.