fbpx
Sunday, August 7
Shadow

Sakamakon jarabawata ta WAEC ta bata amma tayi matukar kyau don ni ne dalibi na biyu dayafi kokari a shekarar, cewar mataimakin Atiku, Okowa

Abokin takarar Alhaji Atiku dan takarar shugabam kasa na jam’iyyar PDP, Ifeanyi Okowa ya bayyana cewa sakamakon jarabawarsa na WAEC ya bace.

Amma gwamnan jihar Deltan ya kara da cewa sakamakon jafabawar masa yayi matukar kyau domin shine na biyu a shekarar ta 1976.

Kuma yace yana da akwai samfarin sakamakon jarabaear tashi a marantar jihar Benin.

A karshe yace makarantu da dama sunyi masa tayi saboda jajircewarsa, kuma yana shekara 22 ya kammala karatunsa na likita a Ibadan.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Tiriliyan 1.24 muka rabawa 'yan Najariya su yi kasuwanci>>Gwamnatin Tarayya

Leave a Reply

Your email address will not be published.