fbpx
Monday, August 15
Shadow

Sakamakon zaben jihar Osun kai tsaye: PDP ta kerewa APC da sama da kuru’u 30,000 a kananun hukomomi 22 da da aka kammala

Dan takarar jam’iyyar PDP, Ademola Adeleke na shirin rama abinda gwamnan jihar Osun yayi masa a shekarar 2018, wato Gboyega Ayetola wanda yayi nasarar lashe zaben jihar a wancan lokacin.

Yayin da yanzu PDP ta kerewa APC da kuru’u sama da dubu 31,000 a kananun hukumomi 22 da aka kammala irga kuru’unsu.

Kuma PDP tay nasarar lashe kuru’u a kananun hukuma 14 yayjn da ita kuwa APC kananun hukumomi takwas kadai tayi nasarar lashewa.

Har yanzu dai ana cigaba da kirga kuru’un ku biyo mu don samun labaran da dumi duminsu.

Leave a Reply

Your email address will not be published.