fbpx
Monday, August 15
Shadow

Sakamakon zaben jihar Osun kai tsaye: PDP tayi nasara a kananun hukomomi 17 yayin da APC taci 13 cikin 30, cewar hukumar zabe

An kammala kirga kuru’un zaben jihar Osun yayin da jam’iyyar PDP ta kerewa APC da kuru’u masu yawa kusan 30,000.

Hukumar zaben ya INEC ce ta bayyana hakan bayan ta kammala kirga kuru’un na kananun hukumomi 30 dake jihar.

Ku cigaba da biyomu don samun labarai kai tsaye.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Ba dai a Kaduna ba domin ko mutane dari biyu dakyar ku samu, gwamna El Rufa'i yawa mabiyan Peter Obi dariya bayan ya hanasu zagaye

Leave a Reply

Your email address will not be published.