fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Sakamakon zaben jihar Osun kai tsaye: Yayin da APC da PDP ke jagoranci

An kammala zaben gwamnan jihar Osun da aka gudanar yau 16 ga watan yuli yayin da aka fara kirga kuru’u.

Kuma sakamakon zaben na nuna cewa jam’iyyar mulki ta APC da babbar abokiyar hamayyarta PDP ne ke jagoranci.

‘Yan takara 15 ne suka tsaya neman kujerar amma gwamna Gboyega Oyetola dan taka APC da Ademola Adeleke na PDP ne ke jagoranci.

Kuma wannan shine karo na biyu da suka hadu wurin neman takarar bayan Oyetola yayi nasara akan Adeleke shekarar 2018.

Leave a Reply

Your email address will not be published.