Thursday, July 18
Shadow

Sakataren Gwamnatin Tarayya George Akumeya bayyana cewa, ko direbobin gidansa ba zai iya biyansu Naira dubu dari ba a matsayin mafi ƙarancin albashi

Sakataren Gwamnatin Tarayya George Akume
ya bayyana cewa, ko direbobin gidansa ba zai iya biyansu Naira dubu dari ba a matsayin mafi ƙarancin albashi.

Sakataren Gwamnatin Tarayya ya bayyana haka ne a wajen taron Majalisar Koli ta (NEC) Yayin marabtar kungiyar Kiristoci ta (CAN) a babban birnin Tarayyar Najeriya Abuja..

Akume ya ce ” ba zan iya biyan direbobi na Naira dubu dari ba domin su 4 ne ya zama wani karin nauyi akaina” Ballantana kungiyar kwadago..

A ina muke samun kudaden da kungiyar kwadago ta buƙata ? Inji shi

Karanta Wannan  Majalisar Dinkin Duniya ta saka Kasar Israela cikin masu kisan kananan yara

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *