Tauraron mawakin Hausa Nazir Ahmad Sarkin waka kenan a wannan hoton da ya sha kwalliyar Juma’a ya rubuta cewa ” Ashe dai mun dan fara tsufa…to barkanku da Juma’a, muna mishi fatan Alheri.