fbpx
Tuesday, May 17
Shadow

Sam ban yadda da tsarin karba-karba ba, kowa ya fito ya gwada sa’arsa>>Gwamnan Bauchi

Gwamnan jihar Bauchi, Sanata Bala Muhammad ya bayyana cewa, bai yadda da tsarin karba-karba ba.

 

Yace maimakon karba-karba, kamata yayi a mayar da hankali wajan samar da shugaba na Gari.

 

Gwamna Bala ya bayyana hakane yayin ganawa dashi a gidan talabijin na Channels TV ranar Lahadi.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Matata ba zata taba mantawa da Rotimi Amaechi ba>>Gwamna El-Rufai

Leave a Reply

Your email address will not be published.