fbpx
Saturday, June 10
Shadow

“San kudin Jamila Nagudu ya jawo mata yin likimo a gurin daukar fim”

Tauraruwar fina-finan Hausa Fati Shu’uma ta dauki abokiyar aikinta Jamila Nagudu a wannan gajeren bidiyon inda akaga Jamilar na bacci, cikin raha, Fati Shu’uma tace”hahahaha! Likimo a location(gurin daukar fim), ta gaji son kudinta ya jawo mata”


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Karanta wannan  Mun nunawa Abba Gida-Gida Soyayya amma ya nuna mana kiyayya>>Inji Wani da aka rushewa shago a Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *