Gwamnan jihar Kogi, Yahya Bello kenan a ganawarsa da Sanata Ahmad Lawal, watau kakakin majalisar Dattijai wanda duka suna cikin takarar shugaban kasa ta APC.