fbpx
Tuesday, May 24
Shadow

Sanata na kwakular Hanci: Wannan hoton ya dau hankulan mutane

Wannan hoton na sanata Shehu Sani yana jawabi a gaban majalisar Dattijai ya dauki hankulan mutane sosai, an dauki hoton a kan gaba, ga wani sanata can ta gefen sanata Shehu Sanin yana kwakular hanci, abinda wasu ke ganin cewa abin kunyane mutum ya rika yin hakan a bainar jama’a.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Haka kuma ta dayan gefen nashi akwai wani sanatan yana waya amma yanayin yanda ya rike wayar kamar ya sakawa Sanata Shehu Sanin wayar a kunnenshine yana waya.

Hoton ya dauki hankulan mutane sosai inda akayi ta maganganu kala-kala.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Karanta wannan  'Yan Bindigar da suka sace fasinjojin jirgin kasa sun ce zasu fara kashesu

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.