fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Sanata Okorocha: Matasa 22,000 ne suka ci gajiyar gidauniyata a cikin shekaru 25 da suka gabata

Tsohon gwamnan jihar Imo kuma sanata mai wakiltar Imo ta yamma, Rochas Okorocha, ya ce sama da matasa ‘yan Nijeriya 22,000 suka ci gajiyar ayyukan alheri da yake gudanarwa ta gidauniyar sa, The Rocha’s Foundation a cikin shekaru 25 da suka gabata.

 

Da yake magana a karshen mako, a lokacin bikin da aka gudanar don yaye matasa 45 da aka horar da su kan fasahar sadarwa da kere-kere da dinki da sauran sana’o’in hannu, mai ba da taimakon jin kai ya bayyana cewa abubuwan da ake yi an yi su ne da nufin karfafawa talakawa da mabukata, galibi a yankunan karkara.

Karanta wannan  Mutane miliyan daya muka kashe domin a samu zaman lafiya a Najeriya, cewar shugaba Buhari

“This (Rochas Care) is an arm of the Rochas Foundation. It is a reachout and touch programme to rural areas, to uplift the lives of the poor people such as the Karmajiji youths you are seeing here which you see here.

“We are about commissioning the skill acquisition center built in their honour for skills like computer, tailoring etc.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.