fbpx
Thursday, September 29
Shadow

Sanata Shehu Sani ya cewa gwamnonin da suka baiwa Buhari shawara ya sallami ma’aikatan da wuce shekara hamsi su fara kansu

Gwamnonin Najeriya sun gana da shugaban kasa Muhammdu Buhari inda suka bashi shawara cewa ya sallami duk wani ma’aikacin daya wuce shekara hamsin kuma ya kara haraji.

Wanda hakan yasa suke shan suka wurin al’ummar kasar, yayin da wani tsohon malamin jami’ar Bayero ta jihar Kano Shuaibu da Sanata Shehu Sani suka mayar masu da martani.

Inda tsohon sanatan jihar Kadunan, Shehu Sani yace masu su fara ta kawunansu kafin su kaiga korar ma’aikatan da suka wuce shekara hamsin din.

Karanta wannan  Kwana daya bayan amincewa da auren jinsi, bala'in mummunar ambaliyar ruwa ya afkawa kasar Cuba

Shima tsohon malamin jami’ar, farfesa Shu’aibu yace masu suyi kokari su cikawa al’ummarsu alkauran da suka yi masu su kuma su karesu daga harin ‘yan bindiga.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Leave a Reply

Your email address will not be published.