fbpx
Tuesday, May 24
Shadow

Sanata Shehu Sani ya dauki nauyin karatun mutane 20 zuwa kasar Sudan

Sanata me wakiltar Kaduna ta tsakiya, Sanata Shehu Sani ya dauki nauyin mutane Ashirin daga mazabarshin inda ya turasu zuwa kasar Sudan domin karo yin karatu, Sanatan, da kanshi ya raka daliban zuwa Kano inda zasu hau jirgi.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Muna musu fatan Allah yasa ayi karatau lafiya a dawo lafiya.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Hotuna: Matashi dan jihar Zamfara ya kera tarakta

Leave a Reply

Your email address will not be published.