fbpx
Wednesday, May 25
Shadow

Sanata Shehu Sani ya kaiwa Muhammad Indimi ziyara a gidanshi dake kasar Sudan

Sanata shehu Sani, me wakiltar Kaduna ta tsakiya kenan tare da attajirin dan kasuwa, surikin shugaban kasa, Alhaji Muhammad Indimi, Sanatan ya kaiwa Indimin ziyarane a gidanshi dake kasar Sudan a lokacin daya kai ziyara can.

Sanata Shehu Sani cikin satin daya gabata, ya dauki nauyin wasu matsa zuwa kasar Sudan din dan yin karatu.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Dan Allah a samu wani yace yana sona ya aureni>>Inji Wannan 'yar Fim din

Leave a Reply

Your email address will not be published.