fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

Sanata Shehu Sani yayi Allah wadai da kona Masallaci a Enugu

Sanata Shehu Sani yayi magana akan harin da aka kaiwa Musulmai da kona masallaci a Nsukka dake jihar Enugu.

 

Sanata Sani yayi maganane ta shafinsa na sada zumunta inda yace lamarin abin Allah wadai ne.

 

Yayi kiran da a dauki matakin doka akan wanda suka yi wannan aiki da kuma sake gina masallacin da aka kona.

 

The reported attack on the Muslim community and the burning of a mosque in Nsukka Local Government of Enugu State Stands unreservedly condemned.The State Government must ensure that the perpetrators of such heinous act be brought to book & the Mosque urgently rebuilt.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Babu abinda tafiye-tafiyenka zuwa kasashen waje ke kawo mana>>'yan Najariya suka koka da yawan zuwa kasashen waje na Buhari

Leave a Reply

Your email address will not be published.