Sunday, June 7
Shadow

Sanatar Najeriya ta mutu a Ingila

Sanata daga jihar Cross Rivers, Rose Oko ta mutu. ‘Yar kimanin shekaru 63 ta mutune a kasar Ingila kamar yanda Rahotanni suka bayyana.

 

Kamin mutuwarta, Rose ce shugabar Kwamitin kasuwanci da zuba jari ta majalisar.

 

Ta kuma taba zama a majalisar wakilai ta tarayya.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=hdlabarai.aplibwxLeave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *