fbpx
Friday, July 1
Shadow

“Sanatocin APC 22 na shirin komawa PDP”>>Fani Kayode

Femi Fani-Kayode, shugaba a jam’iyyar mulki ta APC ya bayyana cewa sanatoci 22 na jam’iyyar na shirn komawa PDP.

Ya wallaha hakan ne a shafinsa na Twitter inda yace zasu sauya shekar ne saboda APC taki basu tikitin komwa kujerarsu.

Amma a yau ranar laraba shugaban APC Abdullahi Adamu ya gana da sanatocin, da kuma shugabansu Ahmad Lawal.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Dalilin dayasa ni da Wike ba zamu goyi bayan Atiku ba duk da cewa jam'iyyar mu daya, cewar tsohon gwamnan Ekiti

Leave a Reply

Your email address will not be published.